220+ Jerin Sunayen Kasashen Duniya
Duniya nada matukar girman da babu wanda yasan iya yawan abubuwan dake cikin ta sai Ubangiji daya halicce ta. Tana dauke da mutane, dabbobi, bishiyoyi, tsaunika, manyan duwatsu sa’an kuma, duniya tana kewaye ne da teku.
Duniya kamar yadda muka santa, tana da nahiyoyi (continents) guda bakwai (7) kuma ko wacce nahiya tana dauke da kashashe a cikin ta. Wani abun al’ajabi shine daga kallon mutum sau daya zaka gane daga wata kasa ko nahiya yake musamman yan bangaren Asia da kuma Africa.
Ko kunsan duniya na dauke da kasashe fiye da dari biyu (200) acikin ta? Domin sanin sunayen kasashen duniya da nahiyar da kowacce kasa take ciki, acigaba da karanta wa cikin kwanciyar hankali.
Jerin Sunayen Kashashen Duniya da Nahiyar da Kowacce ke Ciki
Kamar yadda muka fada a sama, nafadi cewa duniya na dauke da nahiyoyi guda bakwai (7) kuma wacce nahiya (continent) na dauke da kasashe masu yawa acikin ta.
Sai dai kuma akwai daya daga cikin nahiyoyi da bata da kasa ko guda daya acikin ta sai dai kuma wasu kasashe guda biyar (5) sunyi bayani cewa wannan nahiyar ta shafi kasar su. Har ila yau, suke tafiyar da al’amarin wannan nahiyar. Wannnan nahiyar sunan ta “Antartica”
Atakaice, ga jerin nahiyoyi da sunayen kasashen dake cikin kowanne daga cikin su;
Asia
Asia itace nahiya mafi girma a cikin duka nahiyoyi kuma duk inda kaga mazaunan ta, kallo daya ya isa ka gane su. Zakaga kamar kamannin su daya. Kuma acikin su suna da kabilu daban daban. Asia na dauke da kasashe guda arba’in da takwas (48)
India
Indonesia
Bangladesh
Japan
Philippines
China
Pakistan
Vietnam
South Korea
North Korea
Sri Lanka
Uzbekistan
Saudi Arabia
Kazakhstan
Afghanistan
Myanmar
Thailand
Turkey
Iraq
Iran
Syria
Nepal
Malaysia
Yemen
Azerbaijan
Laos
United Arab Emirates (UAE)
Tajikistan
Israel
Jordan
Cambodia
Oman
Lebanon
Kuwait
Singapore
State of Palestine
Turkmenistan
Georgia
Kyrgyzstan
Armenia
Maldives
Bhutan
Brunei
Cyprus
Qatar
Mongolia
Timor-Lestes
Bahrain
Africa
Africa ita ma tana da girma sosai sai dai kuma bata kai Asia girma ba, amma kuma tafi ta yawan kasashe. Mutanen Africa daga kallo daya kasan yan Africa ne soboda suba kamar yan sauran nahiyoyi bane a kalar jiki da kuma kabilun dake cikin ta.
Yan Africa akanyi masu lakabi da “bakar fata” Mafi yawancin yan Africa zaka launin fatar su bata da haske. Africa na dauke da kasashe guda hamsin da hudu (54)
Nigeria
Egypt
Ethiopia
Niger
Cameroon
Tanzania
South Africa
Chad
Mali
Algeria
Tunisia
Benin
Togo
Cape Verde
DR Congo
Sudan
Kenya
Rwanda
Uganda
Zimbabwe
Morocco
Angola
Burkina Faso
Ghana
Senegal
Mauritania
Mozambique
Madagascar
Cote d’ivoire
Malawi
Guinea
Ivory Coast
Zambia
Gabon
Somalia
Burundi
Libya
Liberia
Congo
Sierra Leone
South Sudan
Central Africa Republic
Gambia
Namibia
Botswana
Lesotho
Eritrea
Guinea-Bissau
Comoros
Mauritius
Equatorial Guinea
Eswatini
Sao Tome
Seychelles
North America
America akanyi masu lakabi da “turawa” amma kuma gaskiyar itace ba turawa kadai bane acikin wannan nahiyar. Ita nahiyar ta kasu kash biyu (2) na farko itace North America da kuma South America. Awasu litattafen, wasu marubutan, basu raba su ba wasu kuma sun raba. North America na dauke da kasashe arba’in da daya (41) kuma tafi dayan girma.
Cuba
Bahamas
Canada
USA
Mexico
Haiti
Dominican Republic
Honduras
Nicaragua
El Salvador
Jamaica
Panama
Puerto Rico
Costa Rica
Trinidad and Tobago
Belize
Martinique
Curacao
Saint Lucia
Guadeloupe
Dominica
Grenada
Aruba
Saint Vincent and The Grenadines
Antigua and Barbuda
United States Virgin Islands
Cayman Islands
Bermuda
Caribbean Netherlands
Saint Maarten
Greenland
Turk and Caicos Islands
Montserrat
Saint Pierre and Miquelon
Saint Martin
Anguilla
Saint Barthelemy
Saint Kitts and Nevis
British Virgin Islands
Guatemala
Barbados
South America
South America ita ce nahiya ta biyu na America. Sai dai kuma bata kai ta farkon girma ba. South America na dauke da kasashe guda goma sha hudu (14)
Chile
Guyana
Uruguay
Brazil
Ecuador
Venezuela
Bolivia
Peru
Colombia
Argentina
Suriname
Falkland Islands
French Guiana
Paraguay
Antarctica
Kamar dai yadda nayi bayani a sama cewa akwai daya daga cikin nahiyoyin duniya da bata da kasa ko daya a cikin ta, Antartica sunan wannan nahiyar.
Wannan nahiyar har ila yau bata da wani kasa dake dauke da sunan ta. Amma kuma ansamu wasu kasashe daga wasu nahiyar wanda suka tabbatar da cewa wani shashi daga wannan nahiyar ta shigo cikin kasar su. Daga wannan lokacin har rana irin ta yau, suke tafiyar da al’amarin wannan nahiyar. Su biyar (5) ne ka chal.
Australia Antarctic Territory
British Antarctic Territory
Argentina Antarctica
Russia
Belgium
Europe
Europe tana daya daga cikin nahiyoyi wasu girma. Masi yawancin mutane (musamman masu kallon kwallon kafa) sun san Europe sosai soboda sun shahara sosai wurin gasar kwallon kafa (kamar su EPL, UEFA da kuma sauran su). Wannan nahiyar ita ma akan yi mata lakabi da “turawa” Europe na dauke da kasashe guda arba’in da hudu (44)
United Kingdom
Russia
Ukraine
Spain
Poland
France
Romania
Italy
Netherlands
Germany
Finland
Austria
Belarus
Switzerland
Portugal
Hungary
Greece
Czech Republic (Czechia)
Belgium
Sweden
Serbia
Slovakia
Denmark
Bulgaria
Albania
Estonia
Llatvia
Malta
Luxembourg
North Macedonia
Montenegro
Moldova
Croatia
Bosnia and Herzegovina
Ireland
Norway
Slovenia
Lithuania
Holy see
Monaco
San Marino
Andorra
Liechtenstein
Iceland
Australia
Acikin nahiyoyi da na mabata abaya, Australia ce karama acikin su gaba daya. Kuma ita kadai ce ke da kasa wacce take dauke da sunan ta. Gashi bai da girma amma mazauna nahiyar da kuma matafiya sun gasgata cewa tana da dadin zama. Australia na dauke da kasashe guda sha hudu (14)
Australia
New Zealand
Samoa
Fiji
Kiribati
Papua New Guinea
The Marshal Islands
Micronesia
Nauru
Palau
Tonga
The Solomon Islands
Tuvalu
Vanuatu
Daga Karshe
Kamar yadda na rubuta a sama, kunsan cewa duniya tana dauke da nahiyoyi guda bakwai (7) wanda acikin su guda shida (6) na dauke da kasashe daban daban, amma guda daya (Antartica) daga cikin su, babu kasa ko guda daya acikin ta.
Acikin wadannan nahiyoyi da na ambata acikin wannan rubutun nawa, Asia, itace mafi girma acikin su. Africa ce ke biye da ita amma kuma tafi sauran adadin kasashe. Ita kuma, Australia itace karama acikin su.
Nasan bayan karanta wannan rubutun nawa, yanzu kun samu masaniya da kuma ilimi akan sunayen kasashen duniya da kuma nahiyar da kowacce kasa acikin su take. Nabar ku lafiya.
Ma sha Allah mun gamsu
ReplyDelete