Posts

Showing posts from January, 2023

180+ Sakonnin Soyayya SMS na Safe, Rana, da Dare [Masoya Maza da Mata]

Sakonnin soyayya SMS wato gajerun sakon soyayya na da matukan amfani ga masoya. Yana daga cikin salon soyayya budurwa koh saurayi ya tura wa budurwar sa sakon soyayya da safiya, koh da rana, koh kuma da daddare kafin yayi koh tayi barci.  A wannan shafin, mun hado maku Sakonnin soyayya masu dadi da sa kwanciyar zuciya. Akalla akwai Sakonnin soyayya akan shafin nan sun kai guda 180. Mun raba su kashi biyu — 90 na samari zuwa ga budurwan su, 90 na yan mata zuwa ga saurayin su. Ako wanne, zaku samu message wanda zaku tura da safe (morning), rana (afternoon), da kuma dare (night). Table of Content Sakon Soyayya Zuwa Ga Budurwa 1.1 Sakonnin Safe 1.2 Sakonnin Rana 1.3 Sakonnin Dare Sakon Soyayya Zuwa Ga Saurayi 1.1 Sakonnin Safe 1.2 Sakonnin Rana 1.3 Sakonnin Dare Sakon Soyayya Zuwa Ga Budurwa— Na Maza A wannan yankin,zamu lissafa maku gajerun Sakonnin da zaku iya turawa budurwan ku don sa su farin ciki — akwai ban garen na mata da