120+ Sunayen Unguwannin Kano
Idan kaji ana cewa masu abu da abunsu, sai garin Kano. Kano jaha ce a kasar Nigeria wacce mutane dayawa sun santane soboda kasuwanci. Mafi aka sarin lokuta, zaka ga samari masu tasowa sunfi so suyi kasuwanci akan zuwa makaranta.
Kanawa sukan yi wa garin Kano kirari da “Timbin giwa”. Garin Kano itace ta farko a arewancin kasar Nigeria a yawan masu zama acikin garin kuma ta biyu a kasar gaba daya bayan legas.
Garin Kano na dauke da karamar hukuma guda arba’in da hudu (44) da kimanin mazaunanta guda miliyan ashirin da daya da dubu dari uku da tamanin da tara da dari bakwai da sittin da shida (21,389,766), kaga ai dole ayi kasuwanci iya kasuwanci.
Duk daya daga cikin wadannan kananan hukumomin na dauke da anguwanni acikinsa inda mutanen garin ke zaune. Domin sanin sunayen wadannan anguwannin a garin Kano, sai acigaba da karantawa har kashe.
Jerin Sunayen Unguwannin Kano
Wani abun mamaki game da garin Kano shine mutane masu al’adu daban daban na iya zama suyi kasuwancin su hankalinsu kwance batare da wani tashin hankali ba.
Kuma sun rike musulunci yadda yakamata. Unguwannin garin Kano nada matukar yawa, soboda haka acigaba da karanta wannan jerin sunayen don sanin wannan jiha ciki da waje kada abar ka / ki abaya.
Nayibawa
Kofar lunkdi
Kano city
Kofar danwawu
Kofar walka
Bukavu army barracks
Airport area
Kofar kansakali
Kofar dakayuwa
Kofar mazugal
Sharada
Gwagwarawa
Badawa
Kofar bompai
Fagge
Tudun wada
Kofar kabuga
Kofar wambali
Sabon gari
Kofar dan agudi
Nassarawa
Kofar nassarawa
Kofar na isa
Kofar gadon kaya
Kofar mata
Kawo
Hausawa
Gyadi gyadi
GRA
Tarauni
Hukuntawa
Gadun
Unguwa uku
Jaoli
Albasa
Hotoro
Trade fair area
Hotoro GRA
Kano, wudil
Goron dutse
Bayero university new site
Bayero university old site
Kurna makaranta
Kurna asabe
Ja’en sharada phase 3 Kano
Rijiyar lemo city
Lodge road, Kano
Rijiyar lemo quarters
Yankaba hadejia road
Murtala sule garo residence commander
Dorayi quarters
Kano, tarauni
Kyarana, Kano
President avenue, Kano
Rurum Kano
Badawa, ni’ima guest palace Kano
Gwammaja
Kano outlying, Kano
Gandun albasa
Gadon lado Kano
Alu avenue Kano
Dan Hassan street, na’ibawa quarters, zaria road na’ibawa Kano
Yan dodo
Hotoro, ladanai layout
Kurna tudun bojuwa
Tudun bojuwa area
Dorayi – karama panshekara road
Waratallawa juma’at zaria road dantata and sawoe Con LTD Kano.
Gidan malam garbe me ashafa shehe quarters
NNDC quarters Kano
Kumbotso
Rano Kano
Ungogo Kano
Gwale Kano
Dala Kano
Kano municipal
Dawakin tofa
Rimi Kano
Court road Kano
Airport area Kano
Kofar na isa
Tukuntawa
Challawa
Kantin kwari market Kano
Zoo road Kano
Brigade quarters
Gama nassarawa loacal government Kano
Darerawa yammata gabas fagge
Ring road, eastern by-pass, Kano
Rijiyar zaki, by janbul, BUK road, off gwarzo
Gama C kaura goje Kano
Rijiyar zaki Kano
Mariri road Kano
Kandahar mosque rijiiyar lemo Kano
Government house Kano
Tudun yola, Kano
Sabon bakin zuwo road
Bachirawa, Kano
Rimin kebe quarters
Mai kalwa quarters, na’ibawa zaria road Kano
Dawanau Kano
Gwauran dutse, Kano
Tudun murtala, Kano
Kwankwasiyya street kurna, Kano
Unguwar gaya, badawa
Northwest quarters
Kwana hudu bus stop, Kano
Rimin gado gwarzo Kano
Miller road bomapi, Kano
Farawa, Maiduguri road, Kano
Dakata, Kano
Disco quarters, Kano
Aminu Kano way
Gayawa quarters
Kabara Kano
Dorayi karama
Kabuga satellite town Kano
Emir palace road
73 Batallion guts and glory, janguza barracks Kano
Zawaciki, Kano
Jaba, Kano
Yankaba, Kano
Yan lemu, Kano
Rangaza, Kano
Yakasai Kano
Tudun Fulani quarters
Dawakin dakata Kano
Jogana, Kano
Makera Kano
Gabatarwa
Ga masu tambayar wani gari ne a arewacin Nigeria mai dadin zama inda mutum zai iya yin sana’arsa cikin kwanciyar hankali, to yazo Kano tunbin giwa. Zaka iya zama a kowacce unguwa da ranka yaso matukar zaki bi dokokin su, baka da matsala. Yanzu dai da jerin unguwannin Kano gare ku dafatan kun gamsu
Comments
Post a Comment
Drop Comment here