Jerin Sunayen Soyayya Masu Dadi [Larabci da Turanci]

Soyayya akace ruwan zuma wasu kuma sukace tafi zuma dadi. Kiran kanku da sunayenku gaskiya tsohon yayi ne, dan kuwa hakan na nuna soyayya baishigo tsakaninku ba kenan. Kiran kanku sunayen soyayya masu dadi kadai ma dafi ne da zai kara shakuwa a tsakaninku. Abun jindadin anan shine, akwai jerin sunayen soyayya daban-daban da zaku Iya zaba dan kawunan ku. Zaku Iya kiran kawunan ku da sunayen soyayya da larabci (irinsu habibi) kokuma sunayen soyayya da turanci (irinsu baby ko sweetheart). Cigaba da karantawa dan ganin ire-iren jerin sunayen soyayya da zaku kira junan ku da ita na larabci da turanci.

Amfanin Kiran Masoyi/Masoyiya Sunayen Soyayya

Kiran kanku da sunan soyayya na da matukar amfani sosai dan zai kara damkon soyayya da shakuwa a tsakaninku ta hanyar da baku yi tinani ba. Misali ace saurayi yaje gurin budurwa sa, kawai ya kirata da sunan ta, in wata rana ta amsa, wata ranan bazata amsaba, cewa ma zatayi "bai iya soyayya ba" kokuma kaji tana cewa ni ba sa'ar shi bane, kuma hakan na faruwa ne dan baka faranta mata bane dan kuwa zuciya tana san mai yawan faranta mata.

 Yanzu zaka ga tsakanin wasu masoyan in sun samu saɓani atsakaninsu kafin ya iya shawo kanta kaga sai ya kirata da sunaye masu dadi masu sa kwanciyar hankali a tsakani sai kaji tana cewa "karfa kayi mun dadin baki fa" dan me? Ta san sunayen dakake furtawa kawai sun isa su kwantar da hankalinta ta saurareka. Dan samun mafaka da gun zama a zukatan juna, sai an hada da sunayen love harda sunayen soyayya masu dadi kuwa. Misali mace ace kullin saurayin ta duk inyazo saidai suyi zance yatafi ta tafi, amma kuma bai kiranta da sunayen soyayya masu dadi dasa farin ciki, randa wani saurayi ya gitta, koda ace bai kaika kuɗi ba, bai kaika kyau ba, amma dai matuƙar ya faranta mata ta hanyar kiranta da suna mai dadi, tofa saidai kayi hakuri dan kuwa yariga da ya kwace ta a hannun ka. 

Jerin Sunayen Soyayya Na Maza (Samari)

A duniyar soyayya, ya zamo kamar al'ada ne masoya basu kiran junan su da asalin sunayen su. Sunayen soyayya na maza, sunaye ne da mosoya mata suke amfani wajen kiran masoyan su. A matsayin ki na ya mace mai soyayya, ya kamata ki sani cewan sunayen soyayya alama ce a soyayya dake nuna ƙauna, ladabi da kuma kishi. A soyayya, kishi ya kasance tamkar sanadari ne, musamman ga ke mace, don haka ki zamo mai yawan kiran saurayin ki da sunayen soyayya wanda yake daban da asalin sunan da aka fi sanin sa da shi, hakan zai nuna masa kina ƙaunar sa. Sunayen soyayya na maza na da yawa da gaske, ki dubi jerin waɗannan sunayen ki zaɓi wanda yafi cancanta da saurayin ki.

Sunayen Soyayya Na Maza da Larabci

 1. Nurul qalbi (Hasken zuciyata)

 2. Habibiy (Masoyi na)

 3. Nurul ain (Hasken idanu na)

 4. Nisful hayaat (Cikar rayuwata)

 5. Qalbiy (My heart)

 6. Nurul hayaat (Hasken rayuwa ta)

 7. Ya hayaatiy (Rayuwa ta)

 8. Mulkil qalb (Sarkin rayuwa ta)

 9. Ƙurratu ainun (Sanyin idanu na)

 10. Hubbiy (Abin ƙauna ta)

 11. Ya Rouhi (My soul) 

 12. Ameliy (My hope)

 13. Awlaad (kai kaɗai)

 14. Badaliy (Gwarzo na )

 15. Rafiyq (daidai ni)

 16. Aziziy (babba nawa)

 17. Qaribul ahlaaam (Kwalakwalen mafarki na)

 18. Miftaahu qalbiy (Maƙullin zuciya ta)

 19. Wa ahdu wafiqd (kai ɗaya kuma kai kaɗai)

 20. Asdiy (My Lion)

 21. Baladiy jamiyan (Komai na duka)

 22. Almalikiy  (My king)

 23. Wasiym (Kakyawa)

 24. Alrijalul khaliq (Strong man)

 25. Himaayatiy (Himayatie)

 26. Aalimiy (Duniya ta )

 27. Qudwatiy (Abun duba na)

 28. Nurie (Haske na )

 29. Halaawat yawmiy (Daɗin rana ta)

 30. Basariy (Gani na)

Sunayen Soyayya Na maza da Turanci

 1. My sweat heart (zuciya ta)

 2. My heart beat (Bugun zuciya ta)

 3. My dream (Mafarki na)

 4. Hubby (Abin so na)

 5. Dearest (Ya kai nawa)

 6. My Honey (Zuma ta)

 7. My cure (Magani na)

 8. My medication (Tsimi na)

 9. Love garden (Lambun soyayya ta)

 10. Perfect (Gwani na)

 11. Darling (Jigo na)

 12. My hero (Gwarzo na)

 13. My soulmate (Daidaciyar ruhi na)

 14. Deary (Nawa )

 15. Dreamboat (Jirgin mafarki na)

 16. My lion (Zaki na)

 17. Handsome (Kyakyawa na)

 18. My king (Sarki na)

 19. My Raindrop (Ɗigon ruwa)

 20. My all (Dukkani na)

 21. My world (Duniya ta)

 22. My sight (Gani na)

 23. The love of my life (Masoyin rayuwa ta)

 24. My role model (Abin koyi na)

 25. Warrior (Babbar gwarzo)

 26. My mentor (Oga na)

 27. My life (Rayuwa ta)

 28. My daylight (Hasken rana ta)

 29. The blink of my eye (Ktaftawar ido na)

 30. My prayer point (Addu'a ta)

Jerin Sunayen Soyayya Na Mata (Budurwa)

Mata na son masoyan du su ringa kiran su da su ayeɓ soyayya, ya zamo yanzu idan a matsayin ka na sairin ta ka kira da ainufin dunan ta, toh zata fara tunani akwai wata matsala. Idan ka fahimci budurwan ka tana da wannan hali, ga wasu sunayen soyayya ɓan ɓa mata masu ilhama.

Sunayen Soyayya Na Mata da larabci

 1. Ya Halawt (Beautiful)

 2. Ya Qamar (Ohh moon)

 3. Ant Qalbi (Ke ce zuciyata)

 4. Ant hayati (Ke ce rayuwata)

 5. Alhabiyb  (Abun ƙauna)

 6. Anaaqidul asli (Madaran zuma)

 7. Dauil qamar (Hasken wata)

 8. Jannatiy (Aljanna ta) 

 9. Dauil shams( hasken rana)

 10. Tarhibiy (Shagala ta)

 11. Sulalatiy (Layin jini na)

 12. Zawjatu almustaqhabalia ( matata ta mafarki na)

 13. Fatat hayaatiy (Yarinyar mafarki na)

 14. Masat fi alsama (Tauraruwan sama)

 15. Malikatul nujum (Sarauniyar taurari)

 16. Fakhriy (Abun alfahari na)

 17. Najahiy (Samu na)

 18. Naqa(Tsarki)

 19. Ukhtiy (Ƙanwa ta)

 20. Amirat (Gimbiya)

 21. Malakat (Sarauniya)

 22. Mizalaniy (Lema na)

 23. Taejibiy (Motsin raina)

 24. Anfaasiy (Nunfashi na)

 25. Habibatiy (Abar ƙauna ta)

 26. Najma (Tauraruwa)

 27. Sabab lileaysh (Dalilin rayuwa ta)

 28. Tariqiy (Hanya ta)

 29. Atijaahi (Layi na)

 30. Baladiy almas (Zinariya ta)

Sunayen Soyayya Na Mata da Turanci

 1. Beloved (Masoyiya)

 2. Honey bunches (Gangar zuma)

 3. My pain killer (mai kashe mun zafi)

 4. Sweetheart (Zuciya mai daɗi)

 5. Apple of my heart (Tuffar zuciyata)

 6. Precious (Mai daraja)

 7. Sunshine (Hasken rana)

 8. Princess (Gimbiya)

 9. Blossom (Fure)

 10. Queen (Sarauniya)

 11. My other half (Rabin raina)

 12. Cherished (Mai daraja)

 13. Pinky (ƴar pink)

 14. Lollipop (Lollipop)

 15. Jellybean (Jellybean)

 16. Sugarplum (Ɗanɗanƙn sikari)

 17. Beauty (Kyawu)

 18. My one and only (ke ce kaɗai nawa)

 19. Bombshell (Bombshell)

 20. My rose (Fure na)

 21. Buttercup (Kofin bota)

 22. Flower (fure)

 23. Rainbow (Bakan gizo)

 24. Dovey (Dovey)

 25. Kitty (Kitty)

 26. Snowflake (Dusar ƙanƙara)

 27. Willow (wilo)

 28. Honey bee (Ƙuɗan zuma)

 29. Bunny (Bunny)

 30. Cookie (Kuki)

Daga Karshe

Yanzu munzo karshe, nasan dai yanzu daga dan takaitaccen rubutun nan nawa, nasan yanzu kun ilmantu akan darajar kiran kanku da sunayen soyayya masu dadi. Soboda haka sai ayi abunda da ya dace dan samar da farin ciki, annashuwa, jindadi dan kuwa sune muradin duk wani masoyi/masoya.


Comments

Post a Comment

Drop Comment here

Popular posts from this blog

1000+ Kalaman Soyayya Masu Dadi Da Ratsa Zuciya Harda Nishadantarwa 2023

180+ Sakonnin Soyayya SMS na Safe, Rana, da Dare [Masoya Maza da Mata]

Kalaman Yabon Budurwa